Sakon Sayyid zakkzaky (H)
AYYUKAN DA YA HAU KAN MASU JIRAN BAYYANAR IMAM MAHDI (AS) Daga Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) A lokacin da yake bayani kan irin ayyukan da ake son yi a lokacin fakuwar Imam Mahdi (AS), Sheikh Ibraheem Zakzaky ya kawo ayyuka goma sha daya kamar haka: 1— Karanta addu'ar Nudbah. 2— Ziyarar Sahibul Asr Waz-zaman (AS) a dukkanin ranakun Juma'a. 3— Yawaita addu'ar; "Ya Allahu, Ya Rahman, Ya Raheem, Ya Muqallibal qulub Thabbit Qalbi ala dinika." ﻳﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﻳﺎ ﺭﺣﻤﻦ ﻳﺎ ﺭﺣﻴﻢ ﻳﺎ ﻣﻘﻠﺐ ﺍﻟﻘﻠﻮﺏ ﺛﺒﺖ ﻗﻠﺒﻲ ﻋﻠﻰ ﺩﻳﻨﻚ 4— Tsayawa (Mikewa tsaye) a lokacin ambaton sunan sa Qa'im (AS). 5— Yin tawassuli da sunan sa a lokacin tsanani. 6— Yin sadaka saboda lafiyar sa da gaggauta bayyanar sa. 7— Karanta addu'ar "Allahummah arrifni nafsaka... har zuwa karshe. ﺍَﻟﻠّﻬُﻢَّ ﻋَﺮِّﻓْﻨﻰ ﻧَﻔْﺴَﻚَ ﻓَﺎِﻧَّﻚَ ﺍِﻥْ ﻟَﻢْ ﺗُﻌَﺮِّﻓْﻨﻰ ﻧَﻔْﺴَﻚَ ﻟَﻢْ ﺍَﻋْﺮِﻑ ﻧَﺒِﻴَّﻚَ ﺍَﻟﻠّﻬُﻢَّ ﻋَﺮِّﻓْﻨﻰ ﺭَﺳُﻮﻟَﻚَ ﻓَﺎِﻧَّﻚَ ﺍِﻥْ ﻟَﻢْ ﺗُﻌَﺮِّﻓْﻨﻰ ﺭَﺳُﻮﻟَﻚَ ﻟَﻢْ ﺍَﻋْﺮِﻑْ ﺣُﺠَّﺘَﻚَ ﺍَﻟﻠّﻬُﻢَّ ﻋَﺮِّﻓْﻨﻰ ﺣُﺠَّﺘَﻚَ ﻓَﺎِﻧَّ...